![]() | |
---|---|
littafi | |
![]() |
A cikin Sufanci, Salatul Fatih (Larabci: صَلَاةُ الْفَاتِحِ, "Sallar budewa") litany ce ta yau da kullun (wird) da kuma addu'a ga Muhammad daidaiku ko a cikin jama'a mabiya (murids) a cikin darikar Tijjaniyya.[1][2]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search